BAN YI NADAMA BA! ®Jiddah Haulat Nguru (Mrs Bee) (Gajeran labari don fadakarwa) 1⃣1⃣ Halliru ne ya hakurkurtar da ni kan zaman gidan. "Idan kika bar gidannan yanzu ina za ki? Kin san dai ba za ki kama hanyar kauye alhalin ga Inna anan ba. Sannan asibitin… Read more