• Download Tamburan Sa'ida and Sa'ida Sannu Siddiqa (Mean Mai Gaskiya) by Tarikita Musical Sound Studio 


Ayau zan buda shafin Sa’ida
mai kirki ga hankali biyayayya
Da tarin ilimi akwai alkunya
Sa’ida mai hankali da kima


Sa’ida yau jinjina nake miki
Mai tarbiyya hankali biyayayya
Mai girmama manya yar islamiyya

Da farko ke nake yabawa
Hankalinki mutane suke kulawa
da tarbiyya wallah baki warewa
mutuncin ki wallahi kinyi kamawa
da jin halin naki ne kike burgewa


Sa’ida yau jinjina nake miki
mai tarbiyya hankali biyayayya
mai girmama manya yar islamiyya


ko ashiyar nan taku anyi shedarki
cikin halinki ke kike da mamaki
cikin tafiyar taki bakiyin raki
mata da maza yau suna yabonki
Sa’ida mai hankali da tarbiyya

 • Lyric by: Al-Mustapha Tarikita 

 • Uploader: SCV

 • Title: Tamburan Sa'ida
 •  
 • Duration: 5:04

 • Default Size: 2.32 MB
Format: MP3


 • Lyric by: Al-Mustapha Tarikita 

 • Uploader: SCV

 • Title: Sa'ida Sannu Siddiqa (Mai Gaskiya)
 •  
 • Duration: 5:46

 • Default Size: 5.29 MB
Format: MP3